Ilimi Mabudin Rayuwa "

Ilimi Mabudin Rayuwa " ilimi ma budin rayuwar al'uma
domin fada karwa ilimintarwa ni shadanrwa da kuma karawa juna sani ma

09/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hajara Ayuba, Khalisat Khalil

09/02/2024

Wani yace "Yaushe rabon da kaga wani yayi gyatsa"
kuma tsakani da Allah ni kaina har mantawa nake da wata "Gyatsa" sai dai "Hamma"😃

01/02/2024

Dear asuwaju bola tunubu .

Tori Allah Tori Annabi oludumare

Nigeria eti yunwa kosiAbinchi Oni

talauchi dadani😒😒😒

24/01/2024

(1) YADDA AKEYIN SUJJADAR QABLI DA SUJJADAR BA’ADI

AMSA

1. Sujjada Qabli : ana yinta ne kafin sallama. Bayan mutum yayi tahiya, kafin yayi sallama, sai ya sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ya sake yin wata tahiyar, Sannan yayi sallama. Wannan ita ce Sujjadar Qabaliy, Dalilan da suke sawa ayi ta: Idan mutum yayi ragi a cikin Sallarsa, Ko kuma ya tauye wasu sunnoni Qarfafa guda biyu ko sama da haka. (a takaice kenan).

2. SUJJADA BA'ADI : ana yinta ne duk yayin da aka Qara wani abu acikin Sallah. Kokuma yayin da mutum ya mance da wata farillah, ko kuma rukuni daga cikin sallar sa. Bayan ya kawo wannan farillar da ya mance, to sai yayi sujjadar Ba'adi.

YADDA AKE YINTA
Ana yinta ne bayan anyi tahiya anyi sallama, sai a sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ayi tahiya ayi sallama.

ﺑَـﺎﺏٌ ﻓِﻲ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩِ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ
ﻭَﺃَﻣَّﺎ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﻘَﺒْﻠِﻲُّ ﻓَﺴَﺒْﻌَﺔٌ :
ﻓَﻤَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺗَﻜْﺒِﻴﺮَﺗَﻴْﻦِ ﻓَﺄَﻛْﺜَﺮَ ﻏَﻴْﺮَ ﺗَﻜْﺒِﻴﺮَﺓِ ﺍْﻹِﺣْﺮَﺍﻡِ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺳَﻤِﻊَ ﺍﻟﻠﻪُ ﻟِﻤَﻦْ ﺣَﻤِﺪَﻩُ ﻣَﺮَّﺗَﻴْﻦِ ﻓَﺄَﻛْﺜَﺮَ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺍﻟْﺠَﻠْﺴَﺔَ ﺍﻟْﻮُﺳْﻄَﻰ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺍَﻟﺘَّﺸَﻬُّﺪَ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﻘَﺺَ ﻭَﺯَﺍﺩَ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﺃَﺳَﺮَّ ﻓِﻴﻤَﺎ ﻳُﺠْﻬَﺮُ ﻓِﻴﻪِ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ .
ﺍِﻧْﺘَﻬَﻰ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﻘَﺒْﻠِﻲُّ .

BABIN SUJJADA KAFIN SALLAMA

Amma Sujjadar Kabli guda bakwai ce: –

1_Wanda ya manta kabbara biyu ko fiye banda kabbarar harama sai ya yi sujjada kabli.

2_Wanda ya manta (faɗin) Sami'allahu liman hamidahu, sau biyu ko fiye ya yi sujjada kabli.

3_Wanda ya manta zaman (tahiya) tsakiya ya yi sujjada kabli.

4_ Wanda ya manta karatun tahiya ya yi sujjada kabli.

5_Wanda ya rage ya qara ya yi sujjada kabli.

6_Wanda ya asirce (karatu) a inda ake bayyana shi ya yi sujjada kabli.
sujjada kabli sun tuke

ﺑَـﺎﺏٌ ﻓِﻲ ﺍ ﻟﺴُّﺠُﻮﺩِ ﺍﻟْﺒَﻌْﺪِﻱِّ :
ﻭَﺃَﻣَّﺎ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﺒَﻌْﺪِﻱُّ ﻓَﺴَﺒْﻌَﺔٌ :
ﻭَﻣَﻦْ ﺗَﻜَﻠَّﻢَ ﺳَﺎﻫِﻴًﺎ ﺳَﺠَﺪَ ﺑَﻌْﺪَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﺳَﻠَّﻢَ ﻣِﻦْ ﺭَﻛ

Idan kuka taimaka da sharing Kuma Allah zai baku lada

17/01/2024
17/01/2024
Sniper Movies (List B)🍿🍷1. Sniper: Ultimate Kill (2017)2. Sniper: Assassin's End (2020)3. American Sniper (2014)4. Snipe...
04/01/2024

Sniper Movies (List B)🍿🍷

1. Sniper: Ultimate Kill (2017)
2. Sniper: Assassin's End (2020)
3. American Sniper (2014)
4. Sniper: G.R.I.T. - Global Response & Intelligence Team (2023)
5. Sniper: Rogue Mission (2022)
6. Sniper. The White Raven (2022)
7. Sniper: Ghost Shooter (2016)
8. Sniper: Reloaded (2011)
9. Fortress: Sniper's Eye (2022)
10. Sniper: Legacy (2014)
11. Sniper: Special Ops (2016)
12. Sniper (2020)
13. Snipers (2022)
14. The Washington Snipers (2013)
15. Sniper Elite (2014)
16. Sniper Elite 5 (2022)
17. The Sniper (2009)
18. Sniper: Vengeance (2023)
19. Sniper (2021)
20. Siberian Sniper (2021)
21. Sniper Elite 4 (2017)
22. Juji zhi wang: Ansha (2022)
22. I, Sniper: The Washington Killers (2020)
23. Sniper Assassin: Shoot to Kill
(2014)
24. Sniper: Inside the Crosshairs
(2009)
25. A Sniper's War (2018)
26. Sniper (2020)
27. D.C. Sniper (2010)
28. Detective Conan: The Sniper from Another Dimension (2014)
29. The Sniper (2015)
30. Sniper: Ghost Warrior 3 (2017)
31. Sniper Ghost Warrior Contracts 2 (2021)
32. Sniper Elite 3 (2014)
33. Sniper: Weapon of Retaliation
(2009)
34. Sniper: Ghost Warrior Contracts (2019)
35. Juba: The Iraqi Sniper, the Untold Story (2018)
36. Legend of the American Sniper (2017)
37. Sniper (2014)
38. Sniper: Deadliest Missions
(2010)
39. 5 Dangerous Sniper of Free Fire (2022)
40. The Sniper (2020)
41. Sniper Pug (2014)
42. Sniper: Ghost Warrior (2010)

Address

Kano

Telephone

+2347034528866

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ilimi Mabudin Rayuwa " posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ilimi Mabudin Rayuwa ":

Share