Future Planning

Future Planning If you want kill somebody just Dm I was born on Dan Musa L.G, Katsina State.

Proudly Muslim
Qur'an Crime, Hadith's Reader📚
Lovely Prophet 💜💯
Ammyu Family Member

10/04/2026

*أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ*
*بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ*

*آمَنَ الرَّسُولُ بِمَا أُنزِلَ إِلَيْهِ مِن رَّبِّهِ وَالْمُؤْمِنُونَ ۚ كُلٌّ آمَنَ بِاللَّهِ وَمَلَائِكَتِهِ وَكُتُبِهِ وَرُسُلِهِ لَا نُفَرِّقُ بَيْنَ أَحَدٍ مِّن رُّسُلِهِ ۚ وَقَالُوا سَمِعْنَا وَأَطَعْنَا ۖ غُفْرَانَكَ رَبَّنَا وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ ‎﴿٢٨٥﴾*

*لَا يُكَلِّفُ اللَّهُ نَفْسًا إِلَّا وُسْعَهَا ۚ لَهَا مَا كَسَبَتْ وَعَلَيْهَا مَا اكْتَسَبَتْ ۗ رَبَّنَا لَا تُؤَاخِذْنَا إِن نَّسِينَا أَوْ أَخْطَأْنَا ۚ رَبَّنَا وَلَا تَحْمِلْ عَلَيْنَا إِصْرًا كَمَا حَمَلْتَهُ عَلَى الَّذِينَ مِن قَبْلِنَا ۚ رَبَّنَا وَلَا تُحَمِّلْنَا مَا لَا طَاقَةَ لَنَا بِهِ ۖ وَاعْفُ عَنَّا وَاغْفِرْ لَنَا وَارْحَمْنَا ۚ أَنتَ مَوْلَانَا فَانصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ ‎﴿٢٨٦﴾*

*سُورَةُ البَقَرَةِ*

*Meaning (Surah Al-Baqarah 2:285-286):*
The Messenger has believed in what was revealed to him from his Lord, and so have the believers. All of them have believed in Allah and His angels and His books and His messengers, saying, “We make no distinction between any of His messengers.” And they say, “We hear and we obey. We seek Your forgiveness, our Lord, and to You is the final destination.”

Allah does not burden a soul beyond what it can bear. It will have the consequence of what good it has gained, and it will bear the consequence of what evil it has earned. “Our Lord, do not impose blame upon us if we have forgotten or erred. Our Lord, and lay not upon us a burden like that which You laid upon those before us. Our Lord, and burden us not with that which we have no ability to bear. And pardon us; and forgive us; and have mercy upon us. You are our protector, so give us victory over the disbelieving people.”

These are the last two verses of Surah Al-Baqarah — very powerful for your daily _wird_ 📖♥️

Dalilin da yasa samari basa sanaure yanzu koda ace suna da kufi:Maganar gaskiya mata sun kasance kamar nama ne a karuwa ...
09/04/2026

Dalilin da yasa samari basa sanaure yanzu koda ace suna da kufi:

Maganar gaskiya mata sun kasance kamar nama ne a karuwa idan ya kasance har za'a iya baka ka ɗanɗana to ba ranarda zaka ce kana buƙatar saye!

koda ma ace kana bukatar shi zai iya kasancewa bukatuwar hakan ta ragu musamman ma ace yayi tsada.

kada kice wai ai be taɓa kasancewa dake ba, a'a shi namiji koda ace kallon wasu sassa na jikin ki sun isheshi

An haifi Alhaji Abdulmumini Kabir Usman a ranar 9 ga watan Janairun shekarar 1952. Shi ɗa ne ga sarkin Katsina Alhaji Mu...
09/04/2026

An haifi Alhaji Abdulmumini Kabir Usman a ranar 9 ga watan Janairun shekarar 1952. Shi ɗa ne ga sarkin Katsina Alhaji Muhammadu Kabir Usman, wanda shi kuma ɗa ne ga sarkin Katsina Usman Nagogo, shi kuma ɗa ga sarkin Katsina Alhaji Muhammadu Dikko.

Karatu
Alhaji (Dr.) Abdulmumini Kabir Usman, ya yi karatunsa na firamare a makarantar firamaren kwana (Dutsinma Boarding Primary School) ta Dutsinma, daga shekarar 1959 zuwa 1964. Daga nan kuma ya ci gaba zuwa makarantar sikandiren gwamnatin Katsina (Government Secondary School, Katsina) wacce daga baya ta koma kwalejin gwamnati ta Katsina (Government College Katsina), daga shekarar 1965 zuwa 1969. Bayan kammala wannan makaranta ya samu zarcewa zuwa Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya daga shekarar 1972 zuwa 1974. A ƙarshe ya samu nasarar samun digiri a fannin soshiyoloji (Bachelor's Degree in Sociology) daga Jami’ar Ɗanfodiyo da ke Sakkwato.

Gogayyar Aiki
Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya zama Magajin Garin Katsina Hakimin Birni da kewaye lokacin yana ɗan shekara 30 a duniya. Yana kan wannan muƙami na Hakimin Birni da kewaye wanda a lokacin Katsina tana matsayin ƙaramar hukuma a Jahar Kaduna, sai aka ɗaukaka darajar Katsina zuwa jaha a shekarar 1987.

Ya riƙe muƙamai da dama, daga ciki akwai zamowarsa shugaban Jami’ar Oba-Femi Awolowo tun daga shekarar 2008 har zuwa 2015 inda aka canja shi zuwa shugabancin Jami’ar Ilorin.

Ya yi aiki a matsayin chairman na wasu ƙungiyoyi da ma’aikatun gwamnati da hukumomi da aka yarda cewa sun haura 71.

Zamowarsa Sarki
A ranar 13 ga watan Maris na shekarar 2008 aka ayyana sunan Alhaji (Dr.) Abdulmumini Kabir Usman a matsayin sarkin Katsina, bayan da masu zaɓen sarki s**a zaɓe shi a matsayin sabon sarkin Katsina bayan rasuwar mahaifinsa Alhaji Muhammadu Kabir Usman. An yi bikin naɗinsa aranar 5 ga watan Yuli na shekarar 2008.

Gudunmawar da Yake Bayarwa
Mutum mai son jama’a da kuma yi musu hidima kamar Alhaji (Dr.) Abdulmumini Kabir Usman, abu ne mai wuya a iyakance irin gudunmawar da yake baiwa jama’a. Alƙaluma sun kasa ƙididdige ɗimbin mutanen daya ya samawa guraben karatu a jami’o’in ciki da wajen Najeriya.

Sakamakon irin ayyukan taimakon al’umma da yake yi, ya samu kyaututtuka na girmamawa, kamawa tun daga ƙaramar hukumar Katsina, har zuwa matakin jaha har zuwa matakin tarayya inda aka bashi lambar yabo mai taken “Commander of the Federal Republic (CFR)”.

Gobe In Allah ya yarda next

09/04/2026

Kasancewar mu kara zube babu tsarin da zai nuna cewa muna da muradai a goben mu shine kawai dalilin da yasa Shuwagabannin mu basa ɗaukar mu da wani cikakken muhimman ci.

Amma fa ya kamata ace likaci yayi da zamu farka daka dogon baccin da mukeyi wannan shine gadkiyar magana

✍️. Future Planning

28/03/2026

Allah k kawo mana dauki

Wannan abunya faru ne a ranr 14-Nov-2023 akalla dai shekaru uku
muna ta murna cewa ƙarshen ta'addancin da ake mana yazo amma matsala sai canja salo take Allah kasa mudace Amma dai Allah ya isa tsakanin mu da wannan gwamnatin tamu ta jihar Katsina Kuma insha Allah sai kun gama mulkin Allah ya nuna muku iyakar ku dan Billahil Azim ba zamu yafe ba

Allah ya hanaku abunda kuke nema duniya da lahira

Abdullahi Abubakar Danmusa

26/01/2026

Yaudai Ina fatan masoya Annabi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam sumin share
08063469248
fans

19/12/2025

Good Morning 🌅🌄
Happy Friday to all Muslim Umma

11/12/2025
Jagora a Darika Shaikh Ibrahim Makari Ya Kai Wa Jigo a Izala Shaikh Asadussuna Ziyarar Ta'aziyyar Mahaifiyarsa.Farfesa I...
29/04/2025

Jagora a Darika Shaikh Ibrahim Makari Ya Kai Wa Jigo a Izala Shaikh Asadussuna Ziyarar Ta'aziyyar Mahaifiyarsa.

Farfesa Ibrahim Makari jigo a Darikar Tijjaniya kuma limamin masallacin kasa na Abuja tare da rakiyar dalibansa sun kai ziyarar ta,aziyar ga Sheikh Asadussunnah na rashin mahaifiyarsa. Allah ya jikan ta. AMIIN

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Future Planning posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Future Planning:

Share