3SP

3SP news and Media

Dan Tatsine Masussuka Christmas Yakusa fa Lokacin Bukukuwanku meka Shiryawa Yan'uwanka Kiristoci?
07/12/2025

Dan Tatsine Masussuka Christmas Yakusa fa Lokacin Bukukuwanku meka Shiryawa Yan'uwanka Kiristoci?

Daga Asiya jibrinWato Allah yayi albarka wa Wanda ya kirkiro lefeMata yan gata, haka za’a kawo miki komai sabo kamar wat...
07/12/2025

Daga Asiya jibrin

Wato Allah yayi albarka wa Wanda ya kirkiro lefe
Mata yan gata, haka za’a kawo miki komai sabo kamar wata jinjira.

Binne Mamaci A Masallaci Bidi'a Ce Mai Doyi, Inji Sheikh Bin Usman
07/12/2025

Binne Mamaci A Masallaci Bidi'a Ce Mai Doyi, Inji Sheikh Bin Usman

ZANNAN JIBIA YA SAMAR MA MATASA YAN ASALIN KARAMAR HUKUMAR JIBIA AIKIN SOJAN RUWA
07/12/2025

ZANNAN JIBIA YA SAMAR MA MATASA YAN ASALIN KARAMAR HUKUMAR JIBIA AIKIN SOJAN RUWA

06/12/2025

Alhamdulillah

04/10/2023
Cikin Hotuna:Mai girma gwamnan jihar Kano Injiniya. Abba Kabir Yusif. Ya karbi Bakuncin Malam Sayyed. AbdulRahaman Kurt....
03/10/2023

Cikin Hotuna:

Mai girma gwamnan jihar Kano Injiniya. Abba Kabir Yusif. Ya karbi Bakuncin Malam Sayyed. AbdulRahaman Kurt. Member na Darectocin hukumar shari'a da Cigaban al-ummah ta kasar Turkiya. A ofishin sa dake Birnin tarayya, Abuja.

Sayyed. AbdulRahaman ally shine mutum Mafi kusanci ga shugaban kasar Turkiya Recep Tayyib Erdogan. kuma daya Daga cikin yan ajin farko da sukafi kowa yenke hukunci a Jamhuriyar musulunci ta kasar Turkiya.

Muna rokon Allah ya tabbatarwa mai girma Zabin kanawa Nasara

Address

Katsina

Telephone

+2349042734414

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 3SP posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to 3SP:

Share