ABISH The Reciter

Call Directions Contact the business

ABISH The Reciter 📖 Qur’an | Reminders | Reflection
🤍 Seeking Allah’s Pleasure
🎙️ ABISH The Reciter

29/08/2026

📖✨ وَكُلُوا وَاشْرَبُوا وَلَا تُسْرِفُوا ۚ إِنَّهُ لَا يُحِبُّ الْمُسْرِفِينَ

“Ku ci, ku sha, amma kada ku yi ɓarna. Lalle Allah ba Ya son masu ɓarna.”

Suratul Al-A’araf | Aya ta 31

Allah Ya sanya Al-Qur’ani ya zama haske a zukatanmu, shiriya a rayuwarmu, kuma hujja a gare mu ranar Alƙiyama. 🤲🏽

🎙️ ABISH The Reciter

23/08/2026

Alhamdulillah
Wani sabon karatu daga cikin Al-Qur’ani mai girma.
Suratul Anfal — Aya ta 24.

“Ku amsa kiran Allah da ManzonSa idan ya kira ku zuwa ga abin da yake raya ku.”

Allah Ya sanya Al-Qur’ani ya zama haske a cikin zukatanmu, shiriya a rayuwarmu, da hujja a gare mu ranar Lahira. Ameen.

Allah ya saka da alheri
19/12/2025

Allah ya saka da alheri

Address

Keffi

Telephone

+2348034322660

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABISH The Reciter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ABISH The Reciter:

Shortcuts

Share