DanNigeria Cybertech and General Printing Enterprises

DanNigeria Cybertech and General Printing Enterprises Welcome to DanNigeria Cybertech and General Printing Enterprises, kindly let us know how we can help you. Thanks 🙏

KADA KU BARI A BARKU A BAYA!!!
17/12/2023

KADA KU BARI A BARKU A BAYA!!!

Kada kuyi wasa da wannan damar ayi hanzari a cike wannan tsarin don gudun abinda yafaru da wasunmu lokacin tsarin RRR .S...
17/12/2023

Kada kuyi wasa da wannan damar ayi hanzari a cike wannan tsarin don gudun abinda yafaru da wasunmu lokacin tsarin RRR .

Shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa. mutane milyan ɗaya ne zasu ci gajiyar shirin 50k each, a wannan sabon program ɗin .

Gwamnatin tarayya zata mika shirin ga gwamnatocin Jihohi, Ministoci,( Kungiyar Kananan Kamfanoni da Matsakaitan Masana’antu ta najeriya ), Sanatoci, da ‘Yan Majalisar Wakilai, wadanda za su yi amfani da ka’idojin gwamnatin tarayya da ke kasa wajen tantance wadanda za su ci gajiyar shirin daga mazabarsu.

iyayen mu mata suna da kashi 70% daga cikin shirin ,matasa suna da kashi 10%daga cikin shirin,haka zalika nakasassu suna da kashi 5% ,yayin da sauran kashi 15% aka raba ga sauran alkalumma.
Masu so achika masu xasuyi mana magana ta WhatsApp.

Akwai Tsari Wanda gwamnatin jihar Kaduna ta fito dashi na A KORI TALAUCI, a hanzarta ranar Alhamis za'a rufe.

Daga:
Haydar Anchau
WhatsApp 08063057171
Managing Director:
Anchau Cyber Technology Solutions

21/10/2023

DO YOUR NIGERIAN POLICE ONLINE REGISTRATION @ ANCHAU ICT VILLAGE AND BOOKSHOP
4MORE INFO:
08038347750, 0701936340

CYBER SECURITY AWARENESS PROGRAMHERE ARE THE WORTHY 10 Platforms to Learn Cybersecurity On:1. Cybrary - Videos, Labs, Pr...
28/09/2023

CYBER SECURITY AWARENESS PROGRAM
HERE ARE THE WORTHY 10 Platforms to Learn Cybersecurity On:

1. Cybrary - Videos, Labs, Practice Exams
2. HacktheBox - Cybersecurity Training platform
3. CyberSecLabs - Training Videos
4. TryHackMe - Hands-on Exercises and Labs
5. Try2Hack - Play a game on real attacks
6. Vulnmachines - Practice on real world scenarios
7. RangeForce - Interactive and hands-on training
8. HackXpert - Free Labs and Training
9. Root Me - 400 Cybersecurity Challenges
10. EchoCTF - Train your Offensive and Defensive Skills

17/09/2023

ASSALAMU ALAIKUM!
WANNAN SHAFI DA YARDAN ALLAH ZE RINGA WAYAR MUKU DA KAI YADDA ZAKU TSARE KANKU DA SIRRIN KU A YANAR-GIZO.

*ALIYU HAYDAR* Wasu sunce *Daru,* wasu sunce *Rigama,* Wasu sunce *Rikici,* Wasu sunce *Miskili,* Wasu sunce *Sadauki,* ...
23/07/2023

*ALIYU HAYDAR* Wasu sunce *Daru,* wasu sunce *Rigama,* Wasu sunce *Rikici,* Wasu sunce *Miskili,* Wasu sunce *Sadauki,* Wasu sunce *Gwarzo,* Wasu sunce *Masani.* Oh Allah! Ka iya mana alfarman Annabi *Muhammad SAW.* Nasani kowa da kallon da yake yi min, idan na taba Bata maka/miki Rai! Don Allah a yafe min badan hali na ba 🤲🤲 Nagode abokai na, Ina alfahari daku. ✊💪💯

Address

Abacha Way Anchau Takalafia
Kubau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DanNigeria Cybertech and General Printing Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share