03/01/2024
Barka da zuwa "MU KOYI GRAPHIC DESIGN DA HAUSA" inda zamu koyi grahic design acikin harshen hausa ta hanyar anfani da wayoyin mu.
idan kai mai son koyon Graphic Design ko kuma kai karamin Designer ne mai son ya kara kwarewa a cikin harkar graphic design, toh wannan ajin ne ya dace da kai.
acikin wannan ajin zamu koyi Graphic Design a saukake, daga matakin yan koyo zuwa zama kwararre a harkar graphic design.
zamu koyi yadda ake yin logo, flyer, katin gayyata (invitation card), vidiyon gayyata (video invitation), business card da sauran su,
darussan mu an tsara su ne ta yadda kowa zai iya fahimta acikin sauqi.
bugu da kari, a cikin wannan ajin zamu koyi hanyar samun templates masu yawan gaske domin karin kaifin basira da samun idea na abinda muke son muyi designing.
a takaice dae! wannan ajin zai koya muna yanda zamu kware a harkar Graphic Design kuma mu rike shi a matsayin kasuwanci.
Ga yanda zaka tsara ajinka a matsayin ka na affiliate marketer
1. Gabatarwa
ka gabarta da kanka da kuma alakar ka da graphic design
2.
menene graphic design?
Graphic design shine anfani da fasaha ta zane a isar da tsaqo zuwa ga mutane, ta yarda mutane zasu fahimce saqon ta hanyar gani da idanun su ba sai sun saurari wani abu ba.
(zaka iya kara naka bayanin)
menene anfanin graphic design?
-isar da saqo
-branding (gina kasuwanci)
-jawo hankalin mutane zuwa ga abubuwa masu anfani
-kyayatar mutane
-gayyatar mutane zuwa ga wani occassion
(zaka iya kara naka)
menene anfanin zama graphic designer?
-zaka iya riqeshi a matsayin kasuwanci
-idan ka iya, zaka dinga yiwa kanka designs ba tare da ka biya wani yyi ma ba
-zaka iya yiwa manyan kamfani design su biyaka a matsayin freelancer
(zaka iya kara naka)
taya zan iya samun na kaina(kuddi) a matsayina na graphic designer?
ta hanyar yiwa mutane designin logo, katin gayyata, flyer etc su biyaka
https://products.sellsrocket.com/7345428/?affiliate=779648187