Arewa Digital Marketing Hub

Arewa Digital Marketing Hub Affiliate Marketer || Digital Enterprenuer || Freelancer Trained Over 200+ Student Online

اشْهَدُ انْ لّآ اِلهَ اِلَّا اللّهُ وَحْدَه لَا شَرِيْكَ لَه، وَ اَشْهَدُ اَنَّ مُحَمَّدً اعَبْدُهوَرَسُولُه
16/01/2024

اشْهَدُ انْ لّآ اِلهَ اِلَّا اللّهُ وَحْدَه لَا شَرِيْكَ لَه، وَ اَشْهَدُ اَنَّ مُحَمَّدً اعَبْدُهوَرَسُولُه

"𝐋𝐎𝐊𝐀𝐂𝐈 𝐘𝐀𝐍𝐀𝐃𝐀 𝐌𝐔𝐇𝐈𝐌𝐌𝐀𝐍𝐂𝐈"Yau zanfara gobe zanfara next week zanfara hakan baya canza komai jinkiri bayida amfani idan k...
23/09/2023

"𝐋𝐎𝐊𝐀𝐂𝐈 𝐘𝐀𝐍𝐀𝐃𝐀 𝐌𝐔𝐇𝐈𝐌𝐌𝐀𝐍𝐂𝐈"

Yau zanfara gobe zanfara next week zanfara hakan baya canza komai jinkiri bayida amfani idan kace sai ka gyara komai zakayi amfani da damarda kake da ita to lallai baza su gama gyaruwa ba "lokaci yanada muhimmanci"

✍️ abdulmumin ibrahim abdulmde
6 figure affiliate marketer

21/09/2023

𝐀𝐌𝐅𝐀𝐍𝐈𝐍 𝐒𝐀𝐊𝐀𝐖𝐀 𝐖𝐀𝐘𝐀𝐑𝐊𝐀 𝐃𝐀𝐓𝐀

Kana saka DATA a kalla na 5-10k acikin wata daya Kuma baka samun ko Kabo da wannan datar sai dai kashiga social medias Kayi chatt da abokai ka fita.

Ko kasan cewa zaka iya fara samun kudade da wadannan social medias din naka da kake saka data kake chatt aciki.

Eh tabbas idan zamani yazo da Abu wanda ka tabbar babu scam aciki to kanemi ilimi akansa don kaima ka rinka amfana dashi.

Akwai Digital Skills kala kala da zaka iya koya ka rinka samun kudade online da social media naka Kodai ta hanyar samun customers for free ko paid Advert.

Akwai physical Skills
Akwai Digital Skills

Physical skills shine Wani Ilimi da zaka koyesa da hannunka da kwakwalwarka

Akwai physical skills kala kala
• Telanci
• Capinter
• Weldering
• Kanikanci
• Zubin hannu da sauransu

Da sauran su kaga wadannan DUK Ilimi ne da zaka koyesa da hannunka Kuma ka amfana dashi Amma sai kayi aiki da jikinka da karfin ka.

Digital Skills Kuma shine ilimi da Ake koya online wanda zai koyawa mutum yadda zai rinka samun kudade online da wayarsa da datar sa Amma sai yayi amfani da ilimin.

Akwai Digital Skills kala kala
• Affiliate Marketing
• Graphics Design
• Freelancing
• Crypto Trading
• Forex Trading

Idan kanaso kasan yadda zaka rinka samun kudade ta hanyar amfani da wayarka da Kuma datar ka Kayi following wannan acct din sai kayi comment da I'm interested zan baka direct to Whatsapp Dina don kasamu free video training akan wannan business module ta Affiliate Marketing din ba sai ka iya turanci ba.

Yau Asabar ne Ranar da Ake biyan Affiliate Marketers na

✍️ 𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋𝐌𝐔𝐌𝐈𝐍 𝐈𝐁𝐑𝐀𝐇𝐈𝐌 (𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋𝐌𝐃𝐄) #𝐀𝐛𝐝𝐮𝐥𝐌𝐝𝐞
𝟔 𝐅𝐈𝐆𝐔𝐑𝐄 𝐀𝐅𝐅𝐈𝐋𝐈𝐀𝐓𝐄 𝐌𝐀𝐑𝐊𝐄𝐓𝐄𝐑

Address

Maiduguri
Maiduguri

Telephone

+2348063009767

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Digital Marketing Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Digital Marketing Hub:

Share