30/08/2026
KA Dade KANA KALLON VIDEOS AKAN YADDA AKE SAMUN KUƊI ONLINE AMMA HAR YANZU BAKA FARA BA?
Wataƙila matsalar ba rashin information ba ce.
Wataƙila kana da information da yawa, amma baka da tsarin da zaka bi.
Kada ka sake fara wani abu yau, ka bar shi gobe.
Zaɓi skill ɗaya Ka koya, Ka aiwatar, Ka gyara, mistakes, Ka ci gaba.
Idan kana son in nuna maka matakin farko da zaka ɗauka, kayi commen da: “START”