Sidi Bobo

Sidi Bobo Sidi Bobo official

Alhmdlh
31/01/2025

Alhmdlh

20/04/2023
07/04/2023

Ramadan 15

Iftar mubarak.

May this Ramadan bring you eternal peace and happiness. Sending you my good wishes for Iftar.

YANZU-YANZU :Ghali Na'Abba da magoyansa Sun fice daga APC Zuwa APC a Kano.  Tsohon kakakin majalisa, Na’abba, da magoya ...
17/09/2022

YANZU-YANZU :Ghali Na'Abba da magoyansa Sun fice daga APC Zuwa APC a Kano.

Tsohon kakakin majalisa, Na’abba, da magoya bayansa Sun fice daga APC zuwa PDP a Kano

Tsohon kakakin majalisar Gali Umar Na’abba ya gana da Ibrahim Shekarau. An Tattauna Kan Yadda Za'a Hada Kano Domin Samar Da Sakamakon Zaben Atiku Abubakar 2023.

Idan munyi maganar ana zaluntar mutanen karkara, sai wasu dolaye daga cikin "yan kanzagin Gomnati dake birni sunajin hau...
16/09/2022

Idan munyi maganar ana zaluntar mutanen karkara, sai wasu dolaye daga cikin "yan kanzagin Gomnati dake birni sunajin haushinmu.
✓ To wannan da kuke kallo, wata baiwar Allah ce, wadda akayi gwagwarmayar kafa wannan Gomnatin ta APC da ita alokacin za6enda ya gabata.
✓Amma kash" abin takaicinma shine, bataci irin romon Democradyyar da aka yaudareta dashi alokacinda ake neman kuri'unsu ba.
✓Gatanan ana turata a Kuskus, alokacinda take naqudar haihuwa, saboda qauyen da take, wato Tinda babu asibiti, sannan babu hanyar mota, wadda zaisa asami zuwa garin Malleri dake Kwami LGA, ko Cottage hospital dake garin Mallam sidi ba.
✓ Lallai garin Tinda, garine da yake Kwami LGA, sannan garin yanada manyan garuruwa zagaye dashi, ta gefen arewa dashi, akwai Allugel da Shanin Fulani, Shanin Tera, da sauransu, sannan gefen kudu akwai garin Fegi da Maqera, da Dabar Labbo, agefen yamma akwai garin hakiminsu wato Malleri.
✓Bayan dimbin al'ummar dake wannan yanki, Allah ya h**e musu arziqin noman damuna dana rani, sannan akwai dinbin arzikin dabbobi, ganan ruwa kuma da ake kamun kifi.
✓Amma duk da wadannan arziki, da Allah ya h**e musu, basa samun romon Democradyya da ake magana, saboda duk wani abin more rayuwa sai dai wanda su s**a yiwa kansu, babu wani abinda Gomnati tayi musu na azo agani.
✓Sai ganan wannan Gomnatin yaudarar, tazo tana inganta cikin birnin jiha, ba tareda la'akari da mummunan hali da al'ummarta na karkara suke ciki ba.
✓Kuma kullum cikin qarairayin ayyuka wa mutanen karkara suke, amma basu ta6ukawa mutanen karkara komai.
✓Ya Allah kaga irin halinda s**a bar talakawanka aciki, ka hanzarta kawo mana dauki daga hannun mayaudara, ka sauya mana da wadanda s**a san dajarar talakawanka dake karkara.

Allah ubangiji ya tabbatar mana da nasara a jam'iyar PDP tun daga matakin president har izuwa matakin councillor, Albark...
25/08/2022

Allah ubangiji ya tabbatar mana da nasara a jam'iyar PDP tun daga matakin president har izuwa matakin councillor, Albarkacin fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W.

Yobe 001Bauchi 001North East Agenda If you know you know. Atiku Kawai.........
21/08/2022

Yobe 001
Bauchi 001

North East Agenda
If you know you know.

Atiku Kawai.........

19/08/2022

Toh pah masu Shirrin magudi Zaben Bana BSBS Basani Bah Sabo
Kafita kanemi Jamaa kawai lungu da sako, Halin kah Jarin kah
Inka mana mumaka in baKayi kasan sauran.
Allah yakaimu Ranar Ameen

18/08/2022

Ana shegiya a Nigeria
TINUBU ba hausa RARARA ba turanci 😄😄😄😄

Address

Malam Sidi
Maitama

Telephone

+2348082217160

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sidi Bobo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sidi Bobo:

Share