USTAZ USMAN DAYI

USTAZ USMAN DAYI Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from USTAZ USMAN DAYI, Marketing Agency, DAYI LAYIN FANFO, Malumfashi.

Alhamdulilah This is the special day my Allah help us through our Happeness πŸ’™πŸ’™πŸ’™
14/11/2023

Alhamdulilah This is the special day my Allah help us through our Happeness πŸ’™πŸ’™πŸ’™

Muna Allah wadai da cikar Nigeriashekara 63 batare da tayi hankali baLallai anyi girman Kwabo,Yau Olule tayi magana a gi...
01/10/2023

Muna Allah wadai da cikar Nigeria
shekara 63 batare da tayi hankali ba

Lallai anyi girman Kwabo,

Yau Olule tayi magana a gidan television da redio amma batayi magana akan masalar tsaro ba sai kai Ι—an mahaukaciya zakaje kana wani Happy Independent wacce kalar wiwi kake sha ne





AREWA BAMU DA GATA.😭😭Bansan sai  yaushe al'ummar arewa zamu hakalta bah ,Duba da kullun ana mana dauki dai dai ammah kam...
01/10/2023

AREWA BAMU DA GATA.😭😭

Bansan sai yaushe al'ummar arewa zamu hakalta bah ,Duba da kullun ana mana dauki dai dai ammah kaman bamusan anayi bah.. wasu nachen yan arewa suna kokarin murnar samun yancin kai sbd basu san ciwon kansu bah😭..

Yau a Arewa Matsala inhar ba daga gida ku ya fito ba kai ba matsala bane agareka ,an maida yan uwanka yan arewa tamkar mutane marasa gata Ammah kagani ka nuna ko ajikika..πŸ˜“

DAN AREWA INKA MANTA BARA NATUNA MAKA...

__Shahararen marubucin siyasa Arewa dadiyata ya bace har yau Babu shi ba labarinsa a mace ko a raye ammah gwannatin ka ba abinda tayi.😭

__Ankashe Haneefa yarinya karama Yat shekara 4 Anmata Kisan Gilla Ammah Gwamnatin ka Babu abinta tayi akai..😭😭

__Dan China Ya Kashe Ummiter Kisan Gillah ya yanka mata makogwaro Ammah Har yau Gwamnatik Ba abinda Tayi Akai😭😭

__Ankwashe daliban Makaranta F.U.G Gusau yanzu haka Suna Hannun masu garkuwa da mutane Ammah har yau babu abinda gwamnatin ka tayi akai.....😭

__Ana shiga kauyuka ana ma yan uwanka yankan rago wasu na guduwa subar a halinsu wajen ceton rayuwarsu..Ammah har yanzu gwamnatinka ba abinda tayi a kaiπŸ˜“πŸ˜­

Bansan Sai yaushe yan Arewa zamu tashi mu nema kanmu yanci bah..yau idan yafaru da wani wadda baka sani gobe zai faru da kai ko naka, kenan sai A lokacin ne zakasan arewa na cikin wani hali....

Ubangiji Allah kadubi arewa dama Nigeria ka kawo mana daki dan tsarkin mulkinka dan arzikin Dan Gatanka sayyadina rasulillahi
s a w
sir ustaz Usman dayi

Arewa is bleeding πŸ‘†
01/10/2023

Arewa is bleeding
πŸ‘†

Address

DAYI LAYIN FANFO
Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USTAZ USMAN DAYI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share