13/07/2025
INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN
Allah ya yiwa tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari rasuwa, muna Addu'ar Allah ya jikanshi da Rahama, Allah ya yafe masa kura-kuransa.
Idan tamu tazo, Allah yasa mu cika da imani.