UMAR MUSA ANNUR

UMAR MUSA ANNUR Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UMAR MUSA ANNUR, Marketing Agency, BEHIND LATE KHADI IBRAHIM RESIDENT POTISKUM, Potiskum.

10/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Mohammed, Khadijat Abdullahi, Momin Zarah

05/06/2026

Idan APC ta samu 5% na ƙuri'a a jihohin da ake fama da ta'addanci bai kamata mu ƙara jajanta musu ba.
📌

02/06/2026

Ɗan farin jinin da Obi ke da shi ma duk dishashewa zai yi tunda ya haɗo tafiya da ƴan Kwankwasiyya masu campaign da baƙar magana.

02/06/2026

A baya yan KWANKWASIYYA ake tsoron taɓawa a Social Media, saboda suna da yawan marasa kunya. Amma yanzu kowa mara kunya ne..🤣🤣

01/06/2026

Ka da ka yarda wani ya riƙe ma ka alƙalamin rubutun rayuwarka. Ka koyi yin tunani da kanka.

01/06/2026

Idan ku na son kuɗi fiye da komai, za a siye ku, sannan a siyar da ku.
"In ji Rumi.

01/06/2026

Wasu Sun Gama Baza Capacity Saura Biyan Bashi.

31/01/2026

Wa lam Yaksha illal laaha
and FEAR none but Allah.

(Quran 9:18)

26/11/2025

Shugaba Tinubu ya ba da umarni, daukar yan sanda da sojoji su 50,000 a najeriya .

PDP ta kori WIKE. Saura kuma APC ta karbe shi tunda itama ba kunya ne da ita ba.
15/11/2025

PDP ta kori WIKE. Saura kuma APC ta karbe shi tunda itama ba kunya ne da ita ba.

Address

BEHIND LATE KHADI IBRAHIM RESIDENT POTISKUM
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMAR MUSA ANNUR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share