Mohammed abban malam

Mohammed abban malam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mohammed abban malam, Marketing Agency, mamudo potiskum local government, Potiskum.

Watarana wani muridi yaje wurin Shehin sa, sai yace masa: Ya Shehu ina so insani ko ina cikin masu arzikin lahira. Sai S...
09/04/2026

Watarana wani muridi yaje wurin Shehin sa, sai yace masa: Ya Shehu ina so insani ko ina cikin masu arzikin lahira.

Sai Shehin yace masa, ka tsaya ka duba rayuwar ka, shin kana da wani lokaci da ka ware dan yima Annabi Muhammadu SAW salati?

Idan kasamu kanka cikin masu zama na musamman da yima Manzon Allah SAW salati to tabbas kana cikin masu arzikin lahira.

Sai almajirin yace: Shehu miye hujjar hakan?
Sai Shehi yace masa: Bakaji Allah yace: Lallai Allah da Mala'ikunsa suna yima Annabi SAW salati ba, sannan yace ya ku waÉ—an da sukai imani, kuyi salati kuma ku amince cikakkiyar amincewa.

Kuma Allah bazai bari mara arziki yayi tarayya dashi da Mala'iku cikin yi ma Manzon Allah SAW salati ba.

Allah yasa mu cikin masu yawaita salati ga Manzon Allah SAW.

29/03/2026

SHEHU KENAN ALKAUHI BABAN FAIDA

29/03/2026
29/03/2026

Shehu kowa naka

wai wannan me aka batane
22/05/2025

wai wannan me aka batane

Address

Mamudo Potiskum Local Government
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mohammed abban malam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share