D Hashim Mai Iyali

Ba mutuwa yaiba content ne Kuma musulmine a fagge local government yake sunanshi Ali Wes Wanda be yadda ba yaje ya binci...
27/04/2025

Ba mutuwa yaiba content ne Kuma musulmine a fagge local government yake sunanshi Ali Wes Wanda be yadda ba yaje ya bincika 😎

Sana ata itace mutunci Na 💪
26/04/2025

Sana ata itace mutunci Na 💪

1 basaikayi chagi ba2 basaika jira nefaba3 kuma bashida tsada4 baruwanka da mai gyara
26/04/2025

1 basaikayi chagi ba
2 basaika jira nefaba
3 kuma bashida tsada
4 baruwanka da mai gyara

20/04/2025

MUHAMMADU RASULLULLAH

S A W ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

💎❤️💎
20/04/2025

💎❤️💎

20/04/2025

Wllh babu ranar da Al'ummar da take zagin mahaifan annabi s.a.w zata tsira...
إلا من رحم ربي 😥

Visca Barca 💪❤️💎
20/04/2025

Visca Barca 💪❤️💎

Sone sbd Allah kawai Ba club dinmu daya da su ba
14/04/2025

Sone sbd Allah kawai
Ba club dinmu daya da su ba

Wai harda su kaza a cin danƙo....Gwanda-Gwanda ma wancan dan rijiyar zaka ga almajiran sa suna ƙoƙarin yin karatu koda k...
23/03/2025

Wai harda su kaza a cin danƙo....

Gwanda-Gwanda ma wancan dan rijiyar zaka ga almajiran sa suna ƙoƙarin yin karatu koda karatun certificate ne.

Amma wannan ɗan tiktok ɗin da kaga masu sa karatun sa a status zaka san cewa gama-garin matasa ne yawanci 'yan kallon Arewa24 ne.

Amma wai shi yake sa baki a maganar ilimin Hadisi 🤔

23/03/2025

S a w ❤️❤️❤️❤️

Address

Kaduna International Airport
Rigachikun

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D Hashim Mai Iyali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share