Kasuwar Ahmad

Kasuwar Ahmad Kasuwar Ahmad,Faggen Tallata Haja Na Kowane Irin Kayan Amfani . Farashi Daga Mai Kaya Zuwa Mai Saye.

☎️ +2348027912560

Farar Dawa Available.Tana tuwo tana fura.Babban Buhu 40kAddress: Birnin Kebbi Road Sokoto.Tel 08027912560
05/05/2026

Farar Dawa Available.

Tana tuwo tana fura.

Babban Buhu 40k

Address: Birnin Kebbi Road Sokoto.

Tel 08027912560

Rogo.Muna da roqo Mai kyau akan farashi Mai sauqi.Kuyi mana magana domin saye.08027912560
05/05/2026

Rogo.

Muna da roqo Mai kyau akan farashi Mai sauqi.

Kuyi mana magana domin saye.
08027912560

Kuna cin tuwon dawa qaura kuwa.?Wajen yin tuwo qaura itace number 1 domin tuwon dawa qaura akwai dadi gareshi.Muna da it...
04/05/2026

Kuna cin tuwon dawa qaura kuwa.?

Wajen yin tuwo qaura itace number 1 domin tuwon dawa qaura akwai dadi gareshi.

Muna da ita a Kasuwar Ahmad game bukata zaiyi magana Kai tsaye 08027912560

Fannin Abinci.Kasuwar Ahmad muna da Kayan abinci kamar haka.•Gero•Dawa•Dawa Qaura•MasaraMuna Turawa Ko Ina kuke cikin Ni...
04/05/2026

Fannin Abinci.

Kasuwar Ahmad muna da Kayan abinci kamar haka.
•Gero
•Dawa
•Dawa Qaura
•Masara

Muna Turawa Ko Ina kuke cikin Nigeria.

Tel 08027912560

05/04/2026
31/03/2026

Kasuwar manya kaji Broiler ta tushe babu ciniki.

Su kuma Day Old sai kudi suke qarawa duk sati.

Meye mafita.?

Idan mutum ya tambayeni Wadannin irin kaji ya kamata yayi kiwo.?Na Kance masa yayi kaiwon kaji Maja.Kiwon kaji Maja babu...
31/03/2026

Idan mutum ya tambayeni Wadannin irin kaji ya kamata yayi kiwo.?

Na Kance masa yayi kaiwon kaji Maja.

Kiwon kaji Maja babu faduwa sai dai riba.

31/03/2026

Mutanen kudu sunfi Yan arewa cin naman kaji.

29/03/2026

29/03/2026

Akwai kaji manya Broiler na sayarwa.

Location:- Sokoto

Idan akwai Mai bukata sai yayi magana Ko ya Kira wannan number 08027912560

Address

No 10 Birnin Kebbi Road Sokoto
Sokoto

Telephone

+2348027912560

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwar Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kasuwar Ahmad:

Share