27/10/2023
SAUKI DAN GIDAN RAHAMA
Shin ko kunsan kamfanin SAN AREWA PRINTING SERVICES & GRAPHICS DESIGN sun shirya tsab domin Samar muku da Kayatattun ayukkan Printing tare da sabbin Designs na zamani ?
Ina Makarantu, Yan Kasuwa, Offices, da Kuma Gama garin Al'umma masu bukatar ingantattun ayukka Printing?
Ga nesa tazo kusa
SAN AREWA PRINTING SERVICES mun shirya tsab domin saukake muku ko wane irin nau'in Printing K**a daga:
-Large format _(Banner/Sticker, Roll Up Banner etc)_
Office Equipment* _(Files, Letter Head, Receipt, Invoice, Complimentary Card, Stamp etc)._
School Equipment (Customized School Uniform, Sport wears, House Wears, Exercises Book, Text Books Publishing, Record Register Etc)
Event_(Memo, Program of Event, Calenders, Paper Bag, Invitation Card, Key Holders etc)_
Business _(Flyers, Customized T-shirt, P-Cap, Business Card, etc)
Type Setting* (Student Project, Assignment, Handout, CV, Application Letter, Photo Copy, Lamination, Binding, etc)
Bugu da kari A SAN AREWA PRINTING SERVICES mukan saukake ma abokan hulda zirga-zirga ta hanyar zuwa mu same ku a duk inda kuke domin kar6a aiki ko kawo muku aiki ba tare da wahala ko 6ata lokaci ba.
SAN AREWA PRINTING SERVICES mun kware matuka wurin buga ingantattun ayukka da sukayi dai-dai da ra'ayin ku.
Domin Kawata Kasuwanci ku ko Bukukuwanku na aure da nadin Saraurata, Ayukkan Office, Yan makaranta ku garzayo office din mu dake:
No. 1 Garba Duba Road, Adjacent Zabira Mall, Sokoto.
Ko ku tuntu6emu ta wannan Number:
07064429160
07010413337
08124006914
SAN AREWA MUNE NA DAYA KUMA BAMU DA NA BIYU