24/02/2026
Babban sufeton Ζ΄an sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya yi murabus daga mukaminsa a yau Talata.
Amma mai magana da yawun shugaban Ζasa, Bayo Onanuga, wanda ya tabbatar da ajiye mukamin nasa, ya ce ya yanke matakin ne bisa raΙin kansa, ba wai tilasta masa aka yi ba.
Ζarin bayani: https://rfi.my/CTNN