20/10/2026
A wannan tattaunawa, mun ji ta bakin Alh. Saleh Yahaya Taki, tsohon shugaban ƙaramar hukumar Kazaure a Jihar Jigawa, kan kalaman Abdulaziz Yari game da matsalar tsaron ƙasar.
Matsalar tsaron Najeriya - Shin ya kamata a ɗora wa Shugaba Tinubu laifi kacokan, kamar yadda ake yi, ko kuwa akwai wasu dalilai?