Mahmud Muazu

Mahmud Muazu PrimeTech Computer Multipurpose Training Center

Kar ka bari abu uku (3) su taru a kanka1. Talauci2. Jahilci3. HassadaDuk wanda ya tsinci kanshi acikin abubuwan  nan gud...
13/05/2026

Kar ka bari abu uku (3) su taru a kanka

1. Talauci
2. Jahilci
3. Hassada

Duk wanda ya tsinci kanshi acikin abubuwan nan guda uku, zai zamo wani ƙaramin bayahude a doron ƙasa.

22/04/2026

Ina ji a jikina cewa mawaki Dauda Kahutu Rara zai canza jamiyya daga APC zuwar Jamiyyar ADC kafin Zuwan zabe 2027.

08/04/2026

Don't change yourself to win someone's heart. Stay true and you'll find someone who likes you for being you.

08/04/2026

With Abba Sani Pantami – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

Lokacin da komai ya yi maka ƙunci, ka tuna cewa Allah ba ya ɗora wa bawa abin da ba zai iya ɗauka ba ka yi haƙuri, domin...
07/04/2026

Lokacin da komai ya yi maka ƙunci, ka tuna cewa Allah ba ya ɗora wa bawa abin da ba zai iya ɗauka ba ka yi haƙuri, domin akwai sauƙi a gaba.

ABOKINA, KA TAƁA SHIGA CIKIN WANNAN HALIN KUMA HAR YANZU BURINKA BAI CIKA BA?Abokina, daure ka karanta wannan saƙo har ƙ...
26/03/2026

ABOKINA, KA TAƁA SHIGA CIKIN WANNAN HALIN KUMA HAR YANZU BURINKA BAI CIKA BA?

Abokina, daure ka karanta wannan saƙo har ƙarshe Insha Allah zaka samu kwarin gwiwa sosai. 🤲

Ka taɓa yin kuka a ɓoye saboda rayuwa ta yi maka nauyi?
Ka taɓa fita neman mafita amma ka dawo babu komai a hannu?

Ka taɓa jin kamar babu wanda ya fahimci halin da kake ciki?

Ka taɓa tsayawa cikin ruwan sama, kana tunanin yaushe rayuwa zata sauya maka?

Idan ka taɓa fuskantar irin wannan, to ka sani ba kai kaɗai bane. Wannan hanya ce da yawancin masu nasara s**a bi kafin su kai ga burinsu. 💪

Abokina, kada ka karaya. Kada ka yanke ƙauna. Kada ka tsaya a hanya.

Nasara tana kusa da kai fiye da yadda kake zato.
Wata rana zaka tuna da irin wahalhalun da ka sha, sannan ka yi murmushi saboda Allah ya sauya maka su zuwa alheri. 🌤️

Ka ƙara haƙuri. Ka ƙara addu’a. Ka ƙara ƙoƙari. Ka ƙara dagewa.
Domin duk wanda ya dage, yana kaiwa inda yake so.

Ka sani cewa: Lokacin da kake tunanin komai ya ƙare a nan ne sabon farawa yake.

Lokacin da kake jin ka gaji a nan ne ƙarfinka na gaskiya yake fitowa.

Lokacin da kake ganin ka yi nisa da burinka a nan ne kake kusa da shi.
Abokina, nasara na gab da zuwa gare ka. Ka ƙara zage damtse. Ka ci gaba da maida hankali. Ka ci gaba da tafiya gaba.

Insha Allah zaka kai ga burinka.

Allah Ya Ya Azurtamu da dukiya mai yawa mai albarka ya cika mana duk wani burin mu na Alkairi.

✍️Ibrahim Shanawa

26/03/2026

T!n¥b¥ is a useless president to the North and useful to the South.
KY Tebo

21/02/2026
Masha Allah. Alhamdulillah
17/02/2026

Masha Allah. Alhamdulillah

17/02/2026

The fact is that "Problem solvers will become rich. Money chasers will be came tired."

Address

Wudil Kofar Fada
Wudil

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmud Muazu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mahmud Muazu:

Share