Demokradiya A Yau

Demokradiya A Yau This page was design to promote, The Program DEMOKRADIYA A YAU

18/09/2026

kai tsaye: a wajen bude sabon masallacin juma’a a gidan gwamnatin jihar adamawa wanda Gwmna Fintiri ya Gina.

The Adamawa State Youth Christian Movement for Change (ADSYCMC) has endorsed Abdulrahman Bashir Haske, the governorship ...
18/09/2026

The Adamawa State Youth Christian Movement for Change (ADSYCMC) has endorsed Abdulrahman Bashir Haske, the governorship candidate of the Allied Peoples Movement (APM), for the 2027 Adamawa State governorship election.

The group announced its endorsement during a press conference in Adamawa State, saying its decision followed consultations, prayers and assessment of aspirants seeking to govern the state in 2027.

The development comes days after Haske formally resigned from the All Progressives Congress (APC) and joined the APM, where he emerged as the party’s governorship candidate for the 2027 election.

Addressing journalists, Chairman of ADSYCMC, Comrade Yakuba Maigari, said the movement comprised Christian youths drawn from churches and Christian communities across the 21 local government areas of the state.

Maigari said the group’s decision to support Haske was based on what it described as his record in business, youth empowerment, philanthropy and humanitarian services.

“Our decision was not based on sentiment, but rather on track records, capacity and character,” he said.

According to him, the group had followed Haske’s political activities and contributions to society, particularly his involvement in grassroots mobilisation and initiatives aimed at supporting young people and vulnerable members of society.

The group also described Haske as a leader who, in its view, promotes inclusion irrespective of ethnic or religious background.

“Adamawa needs a healer, not a divider. We have found in Haske a lover of humanity, a compassionate leader with a heart of gold and willing to sacrifice all in the interest of humanity,” Maigari said.

The movement said it believed the state needed leadership focused on development, job creation, security and empowerment of young people and women.

It further pledged to mobilise support for Haske across the state, including through Christian communities and worship centres in the 226 wards.

“We will canvas votes for Abdulrahman Bashir Haske in all nooks and crannies of Adamawa State,” the group said.

The group also called on Christian youths, women, men and other residents who support its stated development agenda to join the movement ahead of the 2027 election.

Haske, who previously sought the APC governorship ticket, formally joined the APM in September and was presented as the party’s candidate. He has said his political agenda would focus on areas including agriculture, infrastructure, education, healthcare, economic empowerment, security and accountable governance.

The endorsement by ADSYCMC adds to a series of public declarations of support that have emerged around Haske since he began his 2027 governorship campaign.

Ƙungiyar Unity Singers, tare da haɗin gwiwar JARMA Foundation, ta gayyaci al’umma zuwa wani gagarumin taron nishaɗi da g...
18/09/2026

Ƙungiyar Unity Singers, tare da haɗin gwiwar JARMA Foundation, ta gayyaci al’umma zuwa wani gagarumin taron nishaɗi da gasa ta waƙa mai suna “Unity Singers Challenge 2026”, wadda aka yi wa taken “Tijjani Galadima Song”.

18/09/2026

Kungiyar Matasan Kiristocin Adamawa Ta Amince da Haske a Matsayin Dan Takarar Gwamna na 2027..

17/09/2026

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kai Ta’aziyya Ga Iyalin Marigayi Bamanga Tukur a Yola..

Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ƙara tsaurara matakan tsaro a Yola, babban birnin jihar, gabanin ziyarar ta’aziyya...
17/09/2026

Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ƙara tsaurara matakan tsaro a Yola, babban birnin jihar, gabanin ziyarar ta’aziyyar Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ga iyalan marigayi Alhaji Bamanga Tukur.

Rundunar ta tura jami’an ’yan sandan kwantar da tarzoma dauke da motocin yaƙi zuwa muhimman wurare da dama a cikin birnin Yola domin tabbatar da tsaron lafiyar Mataimakin Shugaban Ƙasar da sauran al’umma.

A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Suleiman Nguroje, ya fitar a ranar Alhamis, ya ce an ɗauki matakan tsaro na musamman a Yola da sauran muhimman wurare a jihar domin tabbatar da gudanar da ziyarar cikin kwanciyar hankali.

Kwamishinan ’yan sandan jihar, CP Kabir Hassan, ne ya bayar da umarnin tura jami’an tsaron, inda aka haɗa jami’an Police Mobile Force, Counter Terrorism Unit, Anti-Kidnapping Unit, jami’an leƙen asiri, kula da zirga-zirgar ababen hawa da DPOs.

Rundunar ta kuma sanar da cewa za a samu sauye-sauyen hanyoyin zirga-zirga da kuma gudanar da binciken ababen hawa da mutane a wasu sassan Yola kafin da kuma yayin ziyarar.

Kwamishinan ’yan sandan ya buƙaci al’umma da su ba jami’an tsaro haɗin kai tare da bin doka da oda.

Ya kuma gargaɗi masu aikata laifuka da masu neman kawo cikas ga zaman lafiya da su nisanci wuraren da za a gudanar da ziyarar, yana mai cewa rundunar ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen ɗaukar matakin da ya dace kan duk wanda ya yi yunƙurin kawo cikas ga zaman lafiya.

Rundunar ta kuma yi kira ga jama’a da su kasance cikin shiri tare da kai rahoton duk wani mutum ko motsi da ake zargi ga ofishin ’yan sanda mafi kusa ko ta lambobin gaggawa na rundunar.

CP Kabir Hassan ya tabbatar wa al’ummar Adamawa cewa rundunar za ta ci gaba da ɗaukar dukkan matakan da s**a dace domin kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

17/09/2026

Nesa tazo kusa...

Kamfanin M3 Diagnostic And Laboratory Services Limited ta bude ofishin ta a Yola fadar jihar Adamawa..

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya karɓi tsohuwar Uwarg...
16/09/2026

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya karɓi tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, a wata ziyarar girmamawa da ta kai masa ranar Talata.

Atiku ya bayyana ziyarar a matsayin ganawa mai cike da muhimmanci, yana mai cewa tattaunawar ta wuce batun gaisuwa da ladabi, inda ta ƙara jaddada nauyin da ke kan shugabanni na fifita jin daɗin al’ummar ƙasa.

A cikin wata sanarwa da ya wallafa bayan ganawar, Atiku ya ce tsadar rayuwa da halin tattalin arziƙin da ake ciki na ƙara jefa iyalai cikin matsin lamba, musamman sakamakon hauhawar farashin abinci, sufuri, ilimi, kiwon lafiya da sauran abubuwan buƙata na yau da kullum.

Ya ce ’yan Najeriya sun cancanci tattalin arziƙin da zai ba su damar samun sakamakon wahalarsu, da dawo da damar samun ci gaba, tare da rayuwa cikin mutunci da fata.

Atiku ya kuma jaddada buƙatar ɗaukar matakan gaggawa domin rage wa ’yan Najeriya nauyin da suke fuskanta da kuma dawo da amincewar jama’a, yana mai cewa ya kamata a mayar da hankali wajen ganin rayuwa ta sake samun sauƙi.

16/09/2026

APC ba mu isa mu ɗauki tallanta mu yi yawo ba. Shi ya sa na tanadi hular kwano domin kariyar kai.”

Alh. Hussaini Gambo Nakura, shugaban ƙungiyar ACC, wanda ya kira kansa Jagoran Shinkafa da Wake na Najeriya..

Yayi wannan magana ne tun ranar 12 ga Yuli, 2025.

Amma a yau, 16 ga Satumba, 2026, maganar ta sake bayyana a daidai lokacin da sauye-sauyen siyasa ke kara ɗaukar hankali.

Tambaya - Shin wannan tsohuwar magana ta samu sabon ma’ana a siyasar yau ?

Siyasar jihar Adamawa na ci gaba da ɗaukar zafi, bayan tsohon ɗan takarar gwamna na APC, Abdulrahman Bashir Haske, ya sa...
16/09/2026

Siyasar jihar Adamawa na ci gaba da ɗaukar zafi, bayan tsohon ɗan takarar gwamna na APC, Abdulrahman Bashir Haske, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APM.

A wani sabon ci gaba, ƙungiyar mata mai suna “Daga Ahmadu Sai Ahmadu” ta bayyana sauya akalar goyon bayanta zuwa ga Abdulrahman Bashir Haske, tare da sauya sunan ƙungiyar zuwa “Daga Ahmadu Sai Haske.”

Wannan sabon mataki ya ƙara jawo hankalin masu bibiyar siyasar Adamawa, musamman ganin yadda ake samun sauye-sauye da sake tsara goyon baya yayin da ake tunkarar zaɓen 2027.

Me kuke ganin wannan sabon sauyin zai haifar a siyasar Adamawa?

Address

Abuja
Yola
652105

Telephone

+2348021453694

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Demokradiya A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share