Umar faruk Alert

Umar faruk Alert ๐‰๐š๐ ๐จ๐ซ๐š๐ง ๐“๐š๐Ÿ๐ข๐ฒ๐š ๐”๐›๐š๐ง ๐“๐š๐Ÿ๐ข๐ฒ๐š ๐€๐ง๐ง๐š๐›๐ข ๐Œ๐ฎ๐ก๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐๐ฎ ๐’. ๐€. ๐–โ€ข ALHAMDULILLAH

28/02/2024

Assalam Alaikum

Zamu bada giveway na Ramadan ga members namu na afarkon first fasting

03/02/2024

Labarin Ameer da Ameera
Yana Nan Tafe insha Allah karfe 7:00
Kuyi following

Ba a taba yin irin wannan mining dinnan baBai dade da fitowa ba Duk Wanda Yakeso Yamin magana
03/02/2024

Ba a taba yin irin wannan mining dinnan ba
Bai dade da fitowa ba

Duk Wanda Yakeso Yamin magana

27/01/2024

Ga Wani Labari Mai Ban Sha'awa.๐Ÿ˜ฑ
Wani Mutum Yayi Posting Yace Yana Buฦ™atar 40k Cikin Gaggawa.

Mutane Suna Kallon Post ฦŠin Amma S**a ฦ˜i Cewa Komai Akan Post ฦŠin .

Sai Wata Mata Tayi Masa Comment Tace Inbox Me.

Ya Bita Inbox, Matar Tace Ya Bata Account Number ฦŠinsa, Nan Take Ta Tura Masa 100k. Sannan Tace Masa Yayi Amfani Da Sauran 60k.

Mutumin Yayi Mata Godiya

Watarana Mutumin Ya Kirata Yace Yana Son Ganinta Nan Take Ta Amince.

Sai Mutumin Ya Bata Mamaki Da Kyautar Sabuwar Mota Kirar Ford Ranger, Sannan Yakai Ta Saudi Arabia Yayi Mata Alheri Fiyeda Yadda Tayi Masa.

AKWAI DARASI SOSAI A LABARIN NAN๐Ÿ‘Œ
Yanzu Nima Ina Bukatar 40k Yan zunnan cikin Gaggawa ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ฐ
Ku Tuna Da Wancan Darasin.๐Ÿ™‹

๐Š๐ฎ๐ง๐ ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐จ๐ฒ๐š๐ง ๐ ๐š๐ฌ๐ค๐ž ๐š๐ข๐ค๐จ๐ก
27/01/2024

๐Š๐ฎ๐ง๐ ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐จ๐ฒ๐š๐ง ๐ ๐š๐ฌ๐ค๐ž ๐š๐ข๐ค๐จ๐ก

Wasan zagaye na 16 na  Nigeria ๐Ÿ†š๏ธ Cameroon๐–๐š๐ง๐ž ๐Ÿ๐š๐ญ๐š ๐ค๐š๐ค๐ž ๐˜๐ข๐ฐ๐š ๐๐ข๐ ๐ž๐ซ๐ข๐š? #๐Ÿ๐จ๐ฅ๐ฅ๐จ๐ฐ๐ข๐ง๐  ๐ฆ๐ž
27/01/2024

Wasan zagaye na 16 na

Nigeria ๐Ÿ†š๏ธ Cameroon

๐–๐š๐ง๐ž ๐Ÿ๐š๐ญ๐š ๐ค๐š๐ค๐ž ๐˜๐ข๐ฐ๐š ๐๐ข๐ ๐ž๐ซ๐ข๐š?

#๐Ÿ๐จ๐ฅ๐ฅ๐จ๐ฐ๐ข๐ง๐  ๐ฆ๐ž

24/01/2024

I am a Muslim, if you know how to speak to me, say hello... who else is HI or HELLO?

24/01/2024

Hello we hope everyone is on the program to receive the Alfarukdata gift

20/01/2024

Akwai wata ฦ™anwar abokina ba ta cin naman kaza gabaษ—aya. Da irinta da duk wanda ba ya cin tuwo duk tausayi suke ba ni.
Ai tuwo duniya ne, Alaji! ๐Ÿ›๐Ÿ˜‹

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar faruk Alert posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share