Shuaibu Sanco kwangila

Shuaibu Sanco kwangila SHUAIBU SALEH SANCO KWANGILA

22/02/2026
BUDE TAFSIR 2026: Bude Tafsir Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi (RTA) Daga Massallacin Tudun Wada Dake Birnin Kaduna Y...
16/02/2026

BUDE TAFSIR 2026: Bude Tafsir Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi (RTA) Daga Massallacin Tudun Wada Dake Birnin Kaduna Yau Asabar 15/02/2026.

Wanda Khalifa Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi OFR ya gabatar tare da mai jan baki Sayyadi Aliyu Dahiru Bauchi. Allah ya ya kara kusanci ga Annabi saww. Amiin Yaa ALLAH

SAK0N TA'AZIYA ZUWA GA YAN'UWA MUSULMAI DA IYALEN SHAIKH USMAN KUSFA ZARIA (RIGI-RIGI NA MANZAON ALLAH S A W).INNALILLAH...
03/02/2026

SAK0N
TA'AZIYA ZUWA GA YAN'UWA MUSULMAI DA IYALEN SHAIKH USMAN KUSFA ZARIA (RIGI-RIGI NA MANZAON ALLAH S A W).

INNALILLAHI WA ILLAHIJU'UN 3X

Amadadin manyan shugaban kungiyar Fityanul Islam Na Jahar Kaduna Tare da Yan Majalisar Shi da Membobin ta, Cikin Jimami da Alhini muke Mika sakon ta'aziya zuwa ga musulmai duniya da iyalen fittacen Malami Addinin musulunci *Khalifa Sheikh Usman Kusfa Zaria (Rigi-rigi)* na Wanda babban Rashi da mukayi.

Muna rokon Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikansa da rahma, Allah ya gafarta masa kurakuransa, Ya sanya Aljanna ce makomarsa, Ya kuma ba iyalansa da al’ummar Musulmai duniya haƙurin da juriya wannan babban rashi alfarman ANNABI MUHAMMAD Sallallahu Alaihi Wassallam.

*✍️

SAKON SHUGABAN FITYANUL ISLAM NA JIHAR KADUNA.SHEIKH RABI,U ABDULLAHI GANGANFA ZARIA.AKAN K**A SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA...
03/01/2026

SAKON SHUGABAN FITYANUL ISLAM NA JIHAR KADUNA.

SHEIKH RABI,U ABDULLAHI GANGANFA ZARIA.

AKAN K**A SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA .

KIRA DA BABBAN MURYA GA GOMNATIN TARAYYA

Labarin Da Yake Samin Mu Cewa| Game Da K**a Ɗaya Daga Cikin Manyan Malaman Muslunci Khalifa Sheik Sani Abdulkadir Zaria Akan Naira Million 2.

Yau Kusan Tsawon Wata Guda Kenan Amma Anhana Koda Iyalan Shi Su San Yanda Suke.

An bada Shi Ga Hukumar Da Haryanzu Babu Labarin Shi B***e A San Wani Mataki Zaa Dauka Ko Akai Shi Kotu, Idan Yayi Laifi Akai Shi Kotu. Cigaba Da Tsare Shi Zalunci Ne Kuma Take Hakkine Da Tozarta Addinin Muslunci Da Malamai.

Muna Kira Da Babban Murya Ga Wanda Abin Yashafa Da Su Gaggauta Bincike Da Daukan Matakin Da Ta Dace, Domin Wannan Abu Zai Ja Wa Gomnati Baƙin Jini Da Mummunan Addu'a.

Allah Ya Kubutar Dashi Ya Kiyaye Mutuncin Mu.

FIRST AID GROUP FITYANUL ISLAM OF NIGERIA.SABON GARIN LOCAL GOVERNMENT KADUNA STATE.Wannan Kungiya Mai Suna da Addireshi...
29/12/2025

FIRST AID GROUP FITYANUL ISLAM OF NIGERIA.
SABON GARIN LOCAL GOVERNMENT KADUNA STATE.

Wannan Kungiya Mai Suna da Addireshi A Sama

Karkashin Jagorancin Mal.Idris Yakubu Hanwa
Tare da Yan Majalisar Shi Suna Farin Cikin gaytata Daukakin Masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.
Zuwa Gagarumin Taron Mauludin Sayyadina Rasulullahi S A W
Wanda muka Saba Shiryawa Duk shekara

Wanda zai gudana kamar haka
Ranar:-Lahadi 4-01-2026
Time :-9:00am zuwa masha Allah
Wuri:-Bubban massallacin Juma'a dake Kwata Sabon Gari Allah yabada ikon Halarta Amin.

Sanarwa
Kwamitin Shirye Shirye.

Muna Kara Tunatar da Masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.Cewa MAULUDIN Manzon Allah S A W Na Gidan Shugaban F...
16/12/2025

Muna Kara Tunatar da Masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.

Cewa MAULUDIN Manzon Allah S A W
Na Gidan Shugaban Fityanul Islam Na Jihar Kaduna
Sheikh Rabi,u Abdullahi Zaria
Ranar Lahadi 21/12/2025

Insha Allahu

Address

Kwangila Sabon Gari Kaduna
Zaria
ZARIA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shuaibu Sanco kwangila posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shuaibu Sanco kwangila:

Share

Category