Gidan kasuwanci

Gidan kasuwanci Gidan kasuwanci wuri inganta sana'a

25/09/2024
14/09/2024

Babu ruwanka DA petur a mulkin Tinubu

05/05/2024

I was thinking of the types of cash flow asset to acquire and had this as ideas
1. Pos machines
2. Sachet water production
3.real estate rental
What do you guys think.

04/05/2024

*Business updates*
We have 2 types of asset
1. Capital asset
2. Cash flow asset.
As a beginner it is best to start with cash flow asset

03/05/2024

Good morning

24/03/2024

Idan misali hanya unguwa ta son gyara kamata Yan unguwa SU haɗa Kai gyara Zaka Yan siyasar unguwar Baza SU Iya muku alƙawari DA wanan hanyar ba

23/03/2024

Wai Shin yunwa ake Fama fa Shi a Nigeria Ko rashin wadatar zuci

21/03/2024

Wani matsala kake taimaka wa customer DA Shi, ka Sani Idan ka taimaka masa Shi ne Zai sa ya rinqa siya a wurin ka

21/03/2024

Banda girki me ake DA albasa

21/03/2024

Shin akwai Wani Dan chikaji DA yake DA company a chikaji kuwa.
Gare Ku Yan chikaji

21/03/2024

Idan Muna son cigaba Na gaskiya, to mu daina tunanin gwamnati CE zata kawo mana agaji

21/03/2024

GA tambaya
Shin
Wani kaya ake sarafashi yakoma Wani Abu a unguwan ku

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan kasuwanci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan kasuwanci:

Share