12/06/2026
đź’«AUREN HADIđź’«
✍️M SHAKUR
EPISODE 🔟
*
*Ask for Hamy. Taste the difference!*
Around 5 Abba da kansa yamusu knocking kofan dakin, ita tafara tashi daga kan gadon saita dauki waynta ta kunna flash tana haskawa dan bataso ta kunna musu haske wutan dakin, tabude jakanta tadauki brush tawuce bayinsu tai brush ta dauro alwala tafito tasaka hijab tahaukan daduma tai salla ta idar, azkar tayi saita dauki wayanta takara dailing number Ummy amman wayan baya shigane at all k**an tai deactivating line nata ko wayan na flight mode bayan hannunta takai ta share hawayen das**a zubomata saita tashi takoma gado ta kwanta tai lakur.
Around 6 na safe wayanta yafara ringing, idan da sabo tariga da tasaba da wanda ke kiranta in the morning, yawanci Husna ce ke kira, especially idan akwai wani important abu ko assignment takan tambayeta kotayi, yanda take k**an bazata dauki wayan ba tamika hannu ahankali tadauki wayan takai kunne batai magana ba, Husna tace “Ahlan we need to be in school at 8 cus yau zamu fara clinic, idan muka wuce 8 bus zai tafi ya barmu saidai mu mudauki mota kanmu” shiru tayi takasa magana gabaki daya karatun ma da school din duk ji tayi yafitan mata aria, morethan awa nawa bataji daga wajen Ummy ba, ahankali Husna tace “Ahlan” murya chan kasa tace “uhnn”dan she is not even comfortable adakin, gently tace “naji zan shirya” tacire wayan daga kunnenta ta katse wayan, ijiye wayan tayi tai mirgina agadon tayi tai lamo da ace jiya da safe wara haka za’a gayamata cewa today she will not be happy or she will lost her happiness she wouldn't have believe it, Abba yasaki Ummy now she have no idea where Ummy is. Takai kusan 5min sannan ta yunkura tashi tayi ahankali saita wuce wajen kayanta tabude akwatin tadauki towel da abubuwan wanka tawuce bayin tabude ahankali ta shiga, wanka tafara kusan 10min dafarawa, aka shiga knocking kofan bayin, muryan Ramla taji tace “dalla malama kifito daga bayin mutane kafin ranki yabaci” wlh jikin Ahlan har rawa yake sabida tsabaragen tsoro kawai wani tsoron kowa take agidan tunda Ummy ta batanan, dagudu tasa ruwa tadauraye kumfan jikinta taja towel nata fari tataho tabude kofan ahankali tama kasa hada idanu da Ramla, binta dawani kalan kallon tsana Ramla tayi wani abu na kishi na tsayamata a wuya ganin yanda ruwa kebin gefen fuskanta, gashinta ya kwanta yayi nasha nasha k**an an zuba oil yana kyalli yayi wani kalan kyau bana wasaba, gashi Allah yamata shape batada jiki but then she’s b***y, akwai b***s, ga ass dinta nada shape sosai, curvy mai hips, kaganta k**an ita tai kanta sabida kyau, eye lid nata sunyi ja sun kumbara sabida kuka, yanda Ramla kejin kishi kasa magana tayi, wani kalan bangajeta tayi tashiga ciki Ahlan tai k**an zata fadi tai maza tadafe bango tana sauke ijiyan zuciya da sauri da sauri sai tawuce ahankali tazo wajen box dinta, Maryam da idanunta suke abude tabita da kallo bata cemata komiba.
Goge jikinta tayi saita dauki cream tashafa, saita ciro bra da pant dawani simple gown na atampa fitted mai pattern brown da n**e taciro n**e gyale, bata saba shiryawa gaban mutane ba, dan d**o kanta tayi ahankali tadan waigo hada idanu tayi da Maryam dake kallonta saita maida idanunta kasa dasauri irin na yanayi na kunya, Maryam taja gajeren tsaki cikin cranky voice na bacci tace “ki tsiya anan don’t get ready” takai kusan 2min ahaka saita mike tsaye tabama Maryam baya tashiga shiryawa Maryam itama tadauke kai abinta ganin she’s really not comfortable, tsaf ta shirya babu komi a fuskanta banda mai data shafa, saita wuce gaban madubi tasaka nosemask sannan tai rolling gyalen kanta ya zauna dass k**an balarabiya, body spray nata da turare ta feffesa that smells so good sannan tadauki wani karamin handbag tasa notebook guda daya sabida jotting sannan tahada jakanta ta maida back tadauki wayanta har lokacin Ramla na bayi ahankali tace “Ya Maryam natafi” Maryam tadan kalleta the thing is she doesn’t like the girl with all the story da Mom tafada musu on abinda Maman Ahlan tama Mom but then batasan mesa ba deep down tausayinta takeji, she can’t be wicked to her, cikin dan fushi tace “nace kifadamin ne”? Girgizamata kai Ahlan tayi tawuce wajen kofa tasa hannu zata bude kofan k**an daga sama Maryam tace “saikin dawo” dan juyo da kanta Ahlan tayi ta kalleta amman hartaja bargo tarufe kanta saita bude kofa ahankali tafita daga dakin tajawo kofan.
Babu kowa a falon sama but daganan tanajin kamshin turaren Abba, tahowa staircase tayi Abba na zaune shi kadai a falo yasha manyan kaya dake kyalli yana sipping shayi yana duba jarida a hannunsa, Abba nafita da wuri, baya kawo jama’ansa gida, kowa waits for him ko a office ko a party house nasa na siyasa, sauke jaridan yayi yatsare ta da idanu dudda akwai nose mask kan fuskanta, tundaga gown na jikinta yake kallo zuwa rolling din da jakan data dauka da clean labcoat dake hannunta saiya kallo agogon hannunsa is just 7:30 now, hakanan idan taga Abba gabanta har faduwa yake bawai dan yataba mata fada ko wani abu bane no, hasalima tunda dai tai girma tai wayau bazata iya cewa ga rannan da Abba yataba mata fada koya doketa ba but not just her dukansu Allah ya daura musu shakkan mahaifinsu, baya fadi aketare kap gidan nan.
Har gabansa tazo saita duka ahankali kanta akasa tace “ina kwana Abba” wannan karan ijiye jaridan yayi gabaki daya a gefensa yace “sauke nose mask din” hannu tasaka ahankali tasauke kasa still kanta akasa, anatse yace “kin tashi lafiya” ahankali tace “eh lafiya lau” anatse yace “why are you going to school early today?” Ahankali tace “zamu fara clinic yau, daga school by 8 bus zai kaimu general hospital” anatse Abba ya jinjina kai yace “okay jeki sa wani abu a cikinki zan saukeki” gyadamai kai tayi tamike zata juya yabata hannunsa yace “give me ur bag and the labcoat” dasauri tazare jakan daga shoulder tabasa da labcoat yana cikin karba daidai Hajiya tafito daga kitchen tareda yar aikinta dake sanye da uniform tana rike da tray, wani abu taji ganinsu ahaka tadaure takarasa tahowa itakuma Ahlan tajuya zata dinning Abba yace “zo zauna kici wannan” dasauri Hajiya tace “ranka shi dade ga abinci dayawa saitaci naka” ko tanka Hajiya baiyiba yace “zauna Ahlan” ahankali tace “ina kwana Hajiya” tana kokarin zama Hajiya kawai tajuya tace “lafiya” mai aikin tabita abaya Abba yakalli Ahlan dake kallon abincin yace “eat” kallon abincin tayi akwai kunu atare, kosai, sai chips da eggs da gasashen kaza, ahankali tace “Abba bazan iya cinyewa ba” calmly yace “nasani” kunun tadauka da spoon tafaraci da kosai guda daya saita dauki chips da egg din tafara ci ta ijiye kunu Abba kawai kallonta yake, chips da eggs kawai taci sosai sai tasha fresh juice na watermelon da akayi ta tsaya Abba yace “kin gama” gyadamai kai tayi yace “okay tashi mutafi” mikewa tayi zata dauki tray na abincin yace “leave it there muje” wucewa yayi tabisa har waje inda driver da security ke binsa bayan jeep din aka bude musu Abba yakalleta yace “shiga” ita tafara shiga sai shi yashigo aka rufe musu kofan aka jasu wayan Abba na ringing daga wayan yayi yakara a kunne yay shiru chan yace “I will be at the office in the next one hour zan sauke Ahlan a makaranta ne Excellency” yadanyi shiru yace “Nile university department din medicine” anatse Abba yace “okay then let’s meet there” Abba ya katse wayan tareda sauke ijiyan zuciya yadan kalleta window take kallo tana kallon hanya, k**an daga sama yace “kinada wata matsala da zama tareda su Hajiya”? Dasauri ta juyo da kanta saita girgiza kai tace “a’a” bai kara cewa komiba yabude wani file dake dauke da tambarin ACP yace “zamu fito takara under jam’iyyan ACP amatsayina na mataimakin shugaban kasa, Alhaji Hassan kuma shugaban kasa” tunda ta taso Abba has been a politician he held different offices he’s so ambitious, ita batada any interest na politics ita bamatason mutane susan waye Babanta, bamatason asan fuskanta, ita bata ma alfahari da irin abubuwan nan, su Ramla ne dai keson irin abubuwan, sunason asan Babansu wane ne.
Alhankali tace “Allah yabada sa’a Allah ya taimaka” murmushi yayi irin na manya kadan yace “Ameen” ahaka s**akai university dinsu already parking space din gawata arniyan jeep da kuma motan yan sanda wajen suna karasa parking aka bude bayan motan wani attajiri yafito yana gyara Babban rigansa ga glass a idanunsa shima Abba na fitowa daga motan mutumin yace “why kake yawo da just one security one driver kana presidential aspirant Alhaji”? Yayi maganan yana mika masa hannu s**a kashe while Ahlan na saukowa daga motan ahankali tana kara gyara nose mask dinta tadan duka tace “ina kwana” Alhaji Rabe yabita da kallo yace “wai Ahlan ce tai girma har ake karatun medicine, Ahlan dana radama suna? Rabon danaga Ahlan namanta su Rahma da Maryam nasani kasan suna zuwa gida”? Abba yayi dan murmushi yace “itace, wannan itace likitan gidan karatu yasa bata yawo” Alhaji Rabe ya gyadakai yace “ba shakka, tashi tashi daughter” yakalli Abba yace “but mesa kabarta take medicine a Nigeria”? Abba yace “is a rule in my house all yarana mata bana turasu kasan waje karatu, they grow and study agabana” Alhaji Rabe yace “Masha Allah hakan nada kyau kuma, wani year k**e yanzu daughter?” Ahankali Ahlan tace “4th” Alhai Rabe yace “Wai Wai Wai tayi sauri I think she’s 20yrs yanzu ko”? Abba ya gyadamasa kai feeling very proud dinnan yace “eh, at 17 tafara” Alhai yace “ba shakka” ahankali Ahlan tace “Abba natafi” kafin Abba ya amsa Alhaji Rabe yace “tsaya tsaya” yataba aljihun sa ya ciro bandir na yan 100dollars yace “ga wannan kiyi break” girgizamai kai tayi tana komawa baya dasauri tadan duka tace “a’a nagode Allah ya amfana” wani dariya Alhaji Rabe yayi yace “wow Excellency Muhammadu kaba yaranka tarbiya kap dinsu Masha Allah now I even feel more confident to go on this big journey with you, gashi tunda bazata amsaba kai amsan mata” murmushi Abba yayi feeling very proud da yabonsa da Alhaji Rabe yayi yakalli Ahlan dake gefensa yace “amsa kitafi” gyadamai kai tayi saita dawo taduka tareda sa hannu ta karba tace “nagode Abba Allah saka da alkhairi” Alhaji yace “maza tafi Allah yayi albarka, Allah baku sa’a nifa zan cigaba da cin sugar we have a doctor in the family” dashi da Abba s**ai dariya while Ahlan tawuce da sauri dan 8 tamayi ga katuwar doguwan bus dinsu gaban department nasu duk s**a bita da kallo, tashiga bus din anatse, Alhaji Rabe yakara kallonsa yace “Goodjob training girl child, I think Ahlan ce zabina ba Rahama ba” murmushi Abba yayi yadanyi jimmm Alhaji Rabe yakafesa da ido yace “wani yafito ne”? Abba yace “ko daya Excellency” Alhaji yace “ita nazabawa Alameen” Abba ya jinjina masa kai yace “press is ready”? Alhaji Excellency yace “yes da duka party members dinsu, let’s go mubasu this new na HADA AUREN YARAN MU dazamuyi!” S**a kwashe da dariya irin na manyan s**ai musabaha s**a shiga mota s**a wuce.
Meson group a WhatsApp
0816 667 4823