Harsashe hausa

Harsashe hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Harsashe hausa, Marketing Agency, Ikara, Zaria.

12/03/2025

Da dumi'dumi tsohon Sanatan Bauchi ta Arewa kuma tsohon mataimakin shugaban Jam'iyyar PDP na kasa Sanata Sulaiman Mohammed Nazif gamawa ya fice daga Jam'iyyar PDP zuwa Jam'iyyar SDP wacce Mal Nasir El-rufa'i ya koma.

12/03/2025

Masu RUBI muna cikin alkhairi.

Rubi sun ninka abinda suke bamu a kowacce rana daga 0.62 zuwa 1.25 wannan babbar dama ce garemu, donhaka kuyi iya yinku wajen samun kaso mai yawa.

Sai maganar KYC kuma da yakamata ace munada RUBI 30 a asusunmu kafin subamu damar KYC, kana kammala KYC zaka iya sayarwa kamar yadda ake saida Pi da Sidra, kuma salon mining dinsu iri daya ne inkashiga sai kayi awa 24 kafin kasake shiga kayi sabon mining.

Wanda basuyi register ba kushiga playstore ku dauko RUBI App Idan kun dauko App din sai kuyi register da Email naku, awajen referral kuma sai kusa.👉 PAYBACK17

Amfanin sa referal code shine... zasu baka kamasho % kenan, nima zasu bani ladan gaiyata, sannan mining din yafi saurin taruwa.

Refferal Code : payback17

Ɓangarorin APC da PDP ne s**a garzaya kotun ɗaukaka ƙara, inda s**a ƙalubalanci hukuncin da ƙaramar kotun zaɓe ta yanke ...
23/11/2023

Ɓangarorin APC da PDP ne s**a garzaya kotun ɗaukaka ƙara, inda s**a ƙalubalanci hukuncin da ƙaramar kotun zaɓe ta yanke a ranar 28 ga watan Satumba.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3sLRiNe

22/11/2023

Please join this page Domin Samun ingantacen Labari Koda yaushe

Yadda zangá-zanga ta ɓarke haɗe da ƙone-ƙonen tayoyi da yammacin Larabar nan a jihar Kano kan shari'ar gwamnan Kano_____...
22/11/2023

Yadda zangá-zanga ta ɓarke haɗe da ƙone-ƙonen tayoyi da yammacin Larabar nan a jihar Kano kan shari'ar gwamnan Kano

_________________SANARWA__________________

Kuna Da Labarin Kamfanin Aljazirdata Sun Karya Farashin Data MTN 1GB ₦207

Ga yadda tsarikan nasu yake.
👇

(MTN gifted 1GB ₦207)
(Airtel SME 1GB ₦ 205)
(9mobile 1GB ₦165)

Ga masu buƙatar Referral Code.
👇
Bangudo3

Abin farin ciki Datar tana da ƙarfin da har sai ya kai kwana 30 kafin ƙarfinta ya ƙare. Hanzarta kayi download App a nan👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Idan kayi download sai kayi register, idan baka iya register ba sai ka tuntuɓi COE a WhatsApp zasu koya maka yadda za kayi rijista kyauta.

09057910905
09060829923
09066963701
09024644878

Ga Link Whatsapp group Aljazirdata
https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Jam'iyyar NNPP ta yi wani taron manema labarai inda ta nemi Majalisar Kula da Alƙalai ta Najeriya, NJC ta yi bincike gam...
22/11/2023

Jam'iyyar NNPP ta yi wani taron manema labarai inda ta nemi Majalisar Kula da Alƙalai ta Najeriya, NJC ta yi bincike game da batun zaman Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf cikakken ɗan jam'iyyar mai rijista.

Yadda Gwamnatin Kano Ƙarƙashin Gwamna Abba Gida-Gida Take Kan Cigaba Da Aikin Sake Sabunta Shataletalen Gidan Gwamnatin ...
22/11/2023

Yadda Gwamnatin Kano Ƙarƙashin Gwamna Abba Gida-Gida Take Kan Cigaba Da Aikin Sake Sabunta Shataletalen Gidan Gwamnatin Jihar

_________________SANARWA__________________

Kuna Da Labarin Kamfanin Aljazirdata Sun Karya Farashin Data MTN 1GB ₦207

Ga yadda tsarikan nasu yake.
👇

(MTN gifted 1GB ₦207)
(Airtel SME 1GB ₦ 205)
(9mobile 1GB ₦165)

Ga masu buƙatar Referral Code.
👇
Bangudo3

Abin farin ciki Datar tana da ƙarfin da har sai ya kai kwana 30 kafin ƙarfinta ya ƙare. Hanzarta kayi download App a nan👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Idan kayi download sai kayi register, idan baka iya register ba sai ka tuntuɓi COE a WhatsApp zasu koya maka yadda za kayi rijista kyauta.

09057910905
09060829923
09066963701
09024644878

Ga Link Whatsapp group Aljazirdata
https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Sojin Isra'ila sun ce sun gano hanyoyin ƙarƙashin ƙasa 400 a GazaƘarin bayani - https://bbc.in/49KhyrX
22/11/2023

Sojin Isra'ila sun ce sun gano hanyoyin ƙarƙashin ƙasa 400 a Gaza

Ƙarin bayani - https://bbc.in/49KhyrX

DA ƊUMI-ƊUMI: Ta tabbata dai cewa takardun hukuncin kotun ɗaukaka ƙara sun tabbatar da cewa Engr. Abba Kabir Yusuf ne ha...
22/11/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Ta tabbata dai cewa takardun hukuncin kotun ɗaukaka ƙara sun tabbatar da cewa Engr. Abba Kabir Yusuf ne halastaccen gwamnan jihar Kano ba Gawuna ba in ji Haruna Isa-Dederi, kwamishinan shari’a na jihar.

Babban Sakataren ƙungiyar Hizbollah Hassan Nasrallah ya sha alwashin ragargaza Isra'ila nan da zuwa watan Disamba kamar ...
22/11/2023

Babban Sakataren ƙungiyar Hizbollah Hassan Nasrallah ya sha alwashin ragargaza Isra'ila nan da zuwa watan Disamba kamar yadda ta ragargaza zirin Gaza, Hassan yace dalilin da yasa har yanzu bai ƙaddamar da yaƙi a kan Isra'ila ba saboda dakarunsa basu gama yin gagarumin shirin da suke yi na ƙarƙashin ƙasa ba,

Saboda gudun samun matsala kamar yadda ƙungiyar Palastinawa ta Hamas ta samu inda ta kai wa Isra'ilan hari ba tare da ta yi gagarumin shirin tunkarar abinda zai biyo baya ba, Hassan yace yana roƙon addu'ar ƴan'uwa Musulmin Duniya a kan Ubangiji Allah ya basu nasara domin zasu iya fara kaiwa Isra'ila hari ta sama da ta ƙasa data ruwa ko wane lokaci daga yanzu, kuma zasu fita da sanyin Asubahi don samun Nasara da izzar musulunci da ƙarfin ikon Allah

Kunji fa ana roƙon ƴan uwa musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don ƴan'uwa Musulmi su ƙara yi musu addu'ar samun nasara muna fatan Allah ya taimake su

Address

Ikara
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Harsashe hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share