MATAN AREWA

MATAN AREWA Cyber security learner

06/14/2023

YANZU YANZU...
Zakaji Duk Wani Dan Social Media Ya Amsa📥✊
Muhammadur Rasulillahi 💛 ﷺ ✍️

Don Allah friends kutaimaki keni saura kadan Koda baka wanan Abun kamin Amfani da wanan Link din kodan nasamu shake na f...
06/14/2023

Don Allah friends kutaimaki keni saura kadan Koda baka wanan Abun kamin Amfani da wanan Link din kodan nasamu shake na fidda wanan wayar ko vocher din xaka goge opera da ke kan wayar ka sai Kashi wanan Link din xai kaika inda zaka dauko wata bayan ka dauko xakaga Alamar hannu ka danna xai Muna Maka entr Kashi kadan girgiza wayar save your....sai kasa number da password shikenan pls 👉
Misali
8160088754


Don Allah saura kadan idan nasamu akwai garabasar kati da za ae in Sha Allah

http://play.google.com/store/apps/details?id=com.opera.mini.native&referrer=utm_campaign%3Dshake_and_win%26utm_source%3Dshake_and_win_id_1ee31816123e4466b5d3be936b38da62

Taku har kullum

06/14/2023

📣 I invite you to Cenoa, a new financial platform that I recently discovered and found incredibly beneficial! 💸 Enjoy the best exchange rates, zero fees, no mark-up, and guaranteed 5% yield. Plus, we’ll both get $10 bonus when you make your first deposit. 💰

💪 Let’s Earn Together!

Join now from this link:

Cenoa is an easy-to-use, fast and global superwallet

06/13/2023

*Ki kiyaye wasu dabi'u* ....

1.ka raba kanki dayin gulma ko munafurci
2.kar ki zama mace mai kwadayi da son abin duniya.
3.ki raba kanki da zama mace yar yaudara.
4. Karki dinga daga sautin muryarki wa mijin ki.
5.karki kasance mace mai gudun mijinta don wani abu yasa meshi ki guje masa.
6.karki kasance mace mai wulakanta iyayen mijin ki ko dangin sa.
7.kar ya zama kind kasance mijin ki yana yawan fushi dake,ki dinga kiyaye bacin ransa.
8.ki raba kanki da wannan kazamin kishin jahilci.
9.karki dinga nufar mutum da sharri.
10.karki zama ballagazar mace.
11.kar Kuma kina daurawa mijinki abinda yafi karfin sa.
12. Karki zama wanda bata kulawa da tarbiyyar ya'yan ta.
13.karki yarda a dinga zuga ki ana daura ki a hanyar dabai Dace ba.
14.ki raba kanki da kula wasu mazan da bana kirki ba.
15.karki zauna baki da sanin ilimin addini.

*ISLAMA IS KEY SUCCESS*

Farillan alwala guda bakwai ne Don Allah karka wuce baka tsaya ka karanta baFarillan alwala guda 7 neh: • Niyya • Wanke ...
06/11/2023

Farillan alwala guda bakwai ne Don Allah karka wuce baka tsaya ka karanta ba

Farillan alwala guda 7 neh:
• Niyya
• Wanke Fuska
• Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu
• Shafar kai
• Wanke kafafuwa
• Cuccudawa
• Gaggautawa

SUNNONIN ALWALA

• Wanke hannaye zuwa wuyan hannu
• Kurkure baki
• Shaka ruwa
• Fyacewa
• Juyo da shafar kai
• Shafar kunnuwa
• Sabunta ruwa agaresu
• Jeranta tsakanin farillah

MUSTAHABBAN ALWALA

• Yin bismillah
• Goga asuwaki
• Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye
• Farawa daga goshi
• Jeranta sunnoni
• Qaranta ruwa a nisa gabobi
• Gabatar da dama kafin hau.

AKAN FASALIN ALWALA

• Wanda ya manta da wata farilla daga gabobinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abunda ke bayanta, idan kuma yayi nisa sai ya aikata ta ita kadai, ya kuma sake abunda ya sallata bayan faruwar abun.

• Idan kuma ya bar sunna, to saiya aikata ta ita kadai bazai sake sallah ba.

• Wanda kuma ya mance lam'a sai ya wanke ta ita kadai da niyya, in kuma har yayi sallah by an faruwar hakan toh sai ya sake ta

• Wanda ya tuna da kurkurar baki ko shaqa ruwa bayan ya rigaya ya fara wanke fuska, to bazai dawo gare su ba har sai ya gama alwalarsa, sannan sai yayi su

• Tsettsefe 'yan yatsu hannuwa yana wajaba, an so a tsettsefe 'yan yatsun qafafuwa, tsefe gemu mara dubu yana wajaba acikin alwala, tsefe gemu yana wajaba acikin wanka koh da mai duhu neh.

AKAN FASALIN ALWALA (2)

• Babu yana halatta ga wanda bashi da alwala yayi sallah, koh dawafi, koh ya taba al qur'ani koda acikin gafakarsa neh, bada hannunsa ba saidai idan *juzu'i* neh ga mai neman ilimi acikinsa.

• Yaro a wajen taba al qur'ani kamar babba yake, amma laifin yana wuyan wanda ya bashi al qur'anin ya taba.

• Wanda yayi sallah da gangan ba tare da alwala ba toh shi kafiri neh. Allah ya ki ya she mu.

Allah yabamu Ikon ganewa

Zabi mace guda Acikin Facebook dinan da zaka Ciwa wanan Form dinZabi namiji guda Acikin Facebook dinan da zaki cikawa wa...
06/11/2023

Zabi mace guda Acikin Facebook dinan da zaka Ciwa wanan Form din

Zabi namiji guda Acikin Facebook dinan da zaki cikawa wanan Form din

An cire ₦14,500 Sannan duk wanda Yake da Refferal bonus Yaje yayi Redeem yayi Withdraw zuwa BankAlhamdulilah  Reaprite A...
06/10/2023

An cire ₦14,500

Sannan duk wanda Yake da Refferal bonus Yaje yayi Redeem yayi Withdraw zuwa Bank

Alhamdulilah Reaprite App is Back 🔥🔥 Yadda Zaka Samu Kyauat ₦500 A Cikin Daren Nan Ta Hanyar Amfani Da Reaprite App and N500 per Refferal

Wannan karon ma sunzo da zafinsu wanda sun Fitar da hanya wanda Yafi wancen Sauqi Wajen Samun Kyautar ₦500 Welcome Bonus

Ga Cikakken bayani 👇👇

Dafarko dole saika kula wajen cike Details domun karda kayi kuskure

Ka shiga nan 👇

Ka dauko App din ka shiga Signup

Kafara cike Details da s**a tambaye ka

🔰Wajen Refferal code: 57241854

Kayi sign-up ka cike bayanai sannan ka Tabbatar kayi KYC da BVN
Kuma ka saita Transactions Pin

Sannan zaka iya Register ta Portal dinsu 👇

https://reaprite.page.link/zkMQ

Amma gsky inso samune kayi Register da App din ne

Note: KYC da Seta Transaction PIN Dole ne Se a Kula kowa yayi

Sanna zan sake ajiye muku Refferal code a first Comment

06/09/2023

Respect

Bari muga masu ganewa Gwajin fahimtaMi Ake nuhi da Hakan
06/09/2023

Bari muga masu ganewa
Gwajin fahimta
Mi Ake nuhi da Hakan

MUHAWARA: Kaine budurwarka ta tambayeka kudi har dubu Dari (100k)...To sai akayi rashin dace kudin account dinka gaba da...
06/09/2023

MUHAWARA: Kaine budurwarka ta tambayeka kudi har dubu Dari (100k)...

To sai akayi rashin dace kudin account dinka gaba daya dubu 60 ne amma duk da haka sai kayi ta maza ka tura mata.

Sai ta kiraka baya tana maganar ya baka tura mata duka kudin data tambayeka ba, ka bude baki za kayi mata bayani sai kawai tayi tsaki ta kashe kiran kuma tayi blocked dinka.

Cikin sa'a, a kasa da second 40 sai Bank s**ai maka reversed din kudin daka tura mata saboda matsalar network..

Idan kaine ya zakayi Ko kuma ya zakiyi idan kece?

©Credit.ng Hausa

Allah Kasa Wutar Jahannama🔥🔥 Ta Haramta Ga Duk Wanda Yadauki Hanunsa Mai Albarka Yarubuta (S.A.W)
06/08/2023

Allah Kasa Wutar Jahannama🔥🔥 Ta Haramta Ga Duk Wanda Yadauki Hanunsa Mai Albarka Yarubuta (S.A.W)

Address

1064 B County Boulevard
Pleasant Grove, UT
84064

Telephone

+13212958129

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MATAN AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MATAN AREWA:

Share