NorthCable

NorthCable SocialSpace
HERE WE:
� Discuss Trending News/Events,...
� Stay Updated,...
� Promote Your Products/Services
� And Have Fun! Charismatic and gentle being

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un Yanzun nan dai dai kabuga wasu masu Hummer Bus s**a goga min Mota, s**a fasa min taya...
18/06/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un

Yanzun nan dai dai kabuga wasu masu Hummer Bus s**a goga min Mota, s**a fasa min taya, s**a gudu na bisu da s**a ga baza su iya gudu shine s**a sauka da su da yawa Bus hudu, da wuqaqe kawai s**a rufe ni da duka, sun mutum ashirin wallahi da kyar Allah ya kwace ni hannun su

Sai bayan sun wuce mutane ke tambayar meke faruwa, na fada masu, an bisu amma ba a same su ba, sun fita hanyar KATSINA/ Bichi or Kazaure / Daura

Dan Allah ku sanar da hukuma a hanya saboda wallahi sun min raunuka a jiki, yanzu dai ina asibiti

~ Garkuwa Arewa Blog

ICPC ta saki El-Rufai bayan rasuwar mahaifiyarsa Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa da ke tsare da tsohon gwa...
27/03/2026

ICPC ta saki El-Rufai bayan rasuwar mahaifiyarsa

Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa da ke tsare da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ta sallame shi domin halartar jana’izar mahaifiyarsa.

Wannan na cikin wani saƙo da ɗansa, Bashir El-Rufai, ya fitar a daren Juma’a a shafinsa na X.

- AMINIYA

Address

Ahmadu Bello Way, Galadima Road Kebbi Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi
860101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NorthCable posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share